Tehran (IQNA) An fara gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 28 a kasar Masar da halartar dimbin malaman kur'ani daga kasashe daban-daban da kuma jawabin Mufti na Masar da Sheikh Al-Azhar.
Lambar Labari: 3486669 Ranar Watsawa : 2021/12/11